Ayu 13:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Kada ku faɗi kome,Wani sai ya ce kuna da hikima!

6. “Ku saurara mini, zan faɗi ƙarata.

7. Me ya sa kuke yin ƙarya?Kuna tsammani ƙarairayinku za su taimaki Allah?

Ayu 13