Ayu 13:27-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Ka ɗaure ƙafata da sarƙoƙi,Kakan lura da kowace takawata,Har kana bin diddigin sawayena.

28. Saboda wannan na zama abin kallo,ni kuwa kamar ragargazajjen itace ne, ko diddigaggiyar riga.”

Ayu 13