Amos 9:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Zan komo da mutanena ƙasarsu,Za su giggina biranensu da sukarurrushe,Su zauna a cikinsu.Za su shuka gonakin inabi, su sharuwan inabin.Za su yi lambuna, su ci amfaninsu.

15. Zan dasa su a ƙasar da na ba su,Ba kuwa za a ƙara tumɓuke suba.”Ubangiji Allahnku ne ya faɗa.

Amos 9