Amos 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ji wannan, ku da kuke tattake masu bukata, kuna ƙoƙari ku hallakar da matalautan ƙasar.

Amos 8

Amos 8:1-12