Amos 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taku ta ƙare, ku da kuke marmarinzuwan ranan nan ta Ubangiji!Wane amfani wannan rana za ta yimuku?Rana ta baƙin ciki ce,Ba ta murna ba.

Amos 5

Amos 5:17-20