A.m. 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi ya tafi. Ga wani mutumin Habasha, wani bābā, mai babban matsayi a mulkin Kandakatu, sarauniyar Habasha, shi ne kuwa ma'ajinta, ya zo Urushalima ne yin sujada,

A.m. 8

A.m. 8:17-37