A.m. 5:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma, a lokacin ƙirgen mutane, wai shi Yahuza Bagalile ya ɓullo, ya zuga waɗansu suka yi turu, suka bi shi. Shi ma ya hallaka, duk mabiyansa ma aka warwatsa su.

A.m. 5

A.m. 5:34-39