A.m. 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da shugaban dogaran Haikali da manyan firistocin suka ji haka, suka ruɗe ƙwarai a game da su, suka rasa inda abin zai kai.

A.m. 5

A.m. 5:18-32