A.m. 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan sun yi addu'a, wurin da suke a tattare ya raurawa. Sai duk aka cika su da Ruhu Mai Tsarki, suka yi ta faɗar maganar Allah gabagaɗi.

A.m. 4

A.m. 4:25-35