A.m. 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari ga mu a Sidon. Yuliyas kuwa ya yi wa Bulus alheri, ya ba shi izini ya je ya gano abokansa, su yi masa taimako.

A.m. 27

A.m. 27:2-11