A.m. 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya fara wa'azi gabagaɗi a majami'a, amma da Bilkisu da Akila suka ji maganarsa, suka ja shi a jika, suka ƙara bayyana masa tafarkin Allah sosai da sosai.

A.m. 18

A.m. 18:24-27