A.m. 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, wani Bayahude mai suna Afolos ya zo Afisa. Shi kuwa asalinsa mutumin Iskandariya ne, masani ne kuwa, ya san Littattafai ƙwarai da gaske.

A.m. 18

A.m. 18:18-28