A.m. 17:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu mutane suka koma wajensa suka ba da gaskiya, a cikinsu har da Diyonisiyas, ɗan majalisar Tudun Arasa, da wata mace mai suna Damarisa, da waɗansu dai haka.

A.m. 17

A.m. 17:33-34