A.m. 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allahn da ya halicci duniya da dukkan abin da yake cikinta, shi da yake Ubangijin sama da ƙasa, ba ya zama a haikalin ginin mutum.

A.m. 17

A.m. 17:22-28