Afi 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Don haka, ni ɗan sarƙa saboda Ubangiji, ina roƙonku ku yi zaman da ya cancanci kiran da aka yi muku,

2. da matuƙar tawali'u, da salihanci, da haƙuri, kuna jure wa juna saboda ƙauna.

Afi 4