3 Yah 1:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Ina sa zuciya mu sadu ba da daɗewa ba, sa'an nan ma yi magana baka da baka.

15. Salama tă tabbata gare ku. Aminanmu suna gaishe ka. Ka gai da aminanmu kowa da kowa.

3 Yah 1