2 Tim 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ina so in faɗakar da kai, ka lura baiwar nan ta Allah, wadda take tare da kai ta wurin ɗora maka hannuwana.

2 Tim 1

2 Tim 1:1-11