2 Tas 3:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ni Bulus, ni nake rubuto wannan Gaisuwa da hannuna. Ita ce kuwa shaidar kowace wasiƙata. Rubutun hannuna ke nan.