2 Tar 35:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka shirya yin hidimar, firistoci suka tsaya a wurinsu, Lawiyawa kuwa suka tsaya bisa ga ƙungiyoyinsu, yadda sarki ya umarta.

2 Tar 35

2 Tar 35:1-19