2 Tar 34:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai suka ba masassaƙa da magina kuɗin, don su sayi sassaƙaƙƙun duwatsu, da katako, don yin tsaiko da tankar gine-ginen da sarakunan Yahuza suka bari, har suka lalace.

2 Tar 34

2 Tar 34:10-18