2 Tar 33:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, ya yi irin ayyukan banƙyama da al'ummai waɗanda Ubangiji ya kore su a gaban jama'ar Isra'ila suke yi.

2 Tar 33

2 Tar 33:1-5