2 Tar 32:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwanakin nan kuwa Hezekiya ya yi ciwo gab da mutuwa, sai ya yi addu'a ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya amsa masa ya ba shi alama.

2 Tar 32

2 Tar 32:18-33