2 Tar 30:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka an yi babban farin ciki a Urushalima, gama tun daga zamanin Sulemanu ɗan Dawuda, Sarkin Isra'ila, ba a yi wani abu kamar haka a Urushalima ba.

2 Tar 30

2 Tar 30:17-27