2 Tar 30:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan taron suka yarda su ci gaba da yin idin har waɗansu kwana bakwai ɗin kuma, sai suka ci gaba da yin idin har kwana bakwai da murna.

2 Tar 30

2 Tar 30:15-27