2 Tar 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kama aiki, suka kawar da bagadan da suke cikin Urushalima, da dukan bagadan ƙona turare suka kwashe suka zubar a kwarin Kidron.

2 Tar 30

2 Tar 30:10-23