2 Tar 29:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lawiyawa suka tsaya da kayan bushe-bushe da na kaɗe-kaɗe na Dawuda, firistoci kuwa suna riƙe da ƙahoni.

2 Tar 29

2 Tar 29:19-36