2 Tar 27:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata abin da yake daidai saboda Ubangiji, kamar dukan abin da tsohonsa Azariya ya yi, sai dai bai kutsa cikin Haikalin Ubangiji ba. Amma jama'a suka ci gaba da aikata rashin kirki.

2 Tar 27

2 Tar 27:1-8