2 Tar 25:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Amaziya ya komo daga kisan Edomawa, sai ya kwaso gumakan mutanen Seyir, ya ajiye su su zama gumakansa, ya yi musu sujada, ya kuma miƙa musu hadaya.

2 Tar 25

2 Tar 25:12-22