2 Tar 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsohonsu ya ba su kyautai da yawa na azurfa da zinariya, da abubuwa masu daraja, da birane masu garu a Yahuza, amma ya ba da mulkin ga Yoram, saboda shi ne ɗan fari.

2 Tar 21

2 Tar 21:2-13