Ahab kuwa ya tattara annabawa, mutum ɗari huɗu, ya ce musu, “Mu je mu faɗa wa Ramot-gileyad da yaƙi, ko in haƙura?”Sai suka ce, “Ka tafi, gama Allah zai ba da ita a hannun sarki.”