2 Tar 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta uku ta sarautarsa, sai ya aika da ma'aikatansa, su Ben-hail, da Obadiya, da Zakariya, da Netanel, da kuma Mikaiya don su yi koyarwa a biranen Yahuza.

2 Tar 17

2 Tar 17:4-17