2 Tar 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, Habashawa da Libiyawa rundunar sojoji ne masu yawan gaske, suna kuma da karusai da mahayan dawakai masu yawa ƙwarai. Amma duk da haka, saboda ka dogara ga Ubangiji, sai ya bashe su a hannunka.

2 Tar 16

2 Tar 16:3-11