2 Tar 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sulemanu ya ce wa Allah, “Ka nuna wa tsohona Dawuda madawwamiyar ƙaunarka, har ka naɗa ni sarki a matsayinsa.

2 Tar 1

2 Tar 1:1-11