2 Sar 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha ya ce, “To, me za a yi mata?”Sai Gehazi ya amsa ya ce, “Ai, ba ta da ɗa, mijinta kuwa tsoho ne.”

2 Sar 4

2 Sar 4:5-17