2 Sar 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha takwas ta sarautarsa, sai ya aiki Shafan ɗan Azaliya, wato jikan Meshullam, magatakarda, zuwa Haikalin Ubangiji, ya ce,

2 Sar 22

2 Sar 22:1-9