2 Sar 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka yi. Ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka gani, ka kuma ji irin maganar Sennakerib wadda ya aiko don a yi wa Allah mai rai ba'a.

2 Sar 19

2 Sar 19:12-22