2 Sar 17:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka bar dukan umarnan Ubangiji Allahnsu, suka yi wa kansu siffofin zubi na 'yan maruƙa biyu, suka yi gunkiyan nan, Ashtoret, suka yi wa taurari sujada, suka bauta wa Ba'al.

2 Sar 17

2 Sar 17:9-17