2 Sar 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tiglatfilesar, mai mulkin Assuriya, ya kawo wa ƙasar yaƙi, Menahem kuwa ya ba Tiglat-filesar talanti dubu (1,000) na azurfa, don dai ya taimake shi yadda sarautarsa za ta kahu sosai.

2 Sar 15

2 Sar 15:15-25