2 Sar 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa bai ce zai shafe sunan Isra'ila daga duniya ba, saboda haka ya cece su ta hannun Yerobowam na biyu.

2 Sar 14

2 Sar 14:20-29