2 Sar 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, gama ya aikata irin zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra'ilawa su yi zunubi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ba.

2 Sar 13

2 Sar 13:1-8