2 Sar 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba a mori kuɗin da aka kawo a Haikalin Ubangiji domin yin kwanonin azurfa, da abin katse fitila, da tasoshi, da ƙahoni, da kwanonin zinariya ko na azurfa ba.

2 Sar 12

2 Sar 12:8-19