2 Sar 11:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Dukan jama'ar ƙasar suka yi farin ciki. Birnin kuwa ya huta bayan da an kashe Ataliya a gidan sarki.

21. Jowash yana da shekara bakwai sa'ad da ya ci sarauta.

2 Sar 11