2 Sam 9:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Dawuda ya yi tambaya, ko akwai wani da ya ragu daga gidan Saul, wanda zai nuna wa alheri saboda Jonatan.

2. Akwai wani bara na gidan Saul, sunansa Ziba. Sai aka kirawo shi wurin sarki Dawuda. Sarki ya tambaye shi, “Kai ne Ziba?”Sai ya amsa, “Ranka ya daɗe, ni ne.”

2 Sam 9