2 Sam 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya zauna a kagara. Ya ba ta suna Birnin Dawuda. Ya kuma yi gine-gine kewaye da wurin. Ya fara daga Millo zuwa ciki.

2 Sam 5

2 Sam 5:7-12