2 Sam 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abner ya aiki manzanni zuwa wurin Dawuda a Hebron, ya ce, “Ƙasar ta wane ne? Ka yi mini alkawari, ni kuwa zan goyi bayanka, in sa dukkan Isra'ilawa su bi ka.”

2 Sam 3

2 Sam 3:5-18