2 Sam 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa.

2 Sam 3

2 Sam 3:1-6