2 Sam 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jarumawa uku daga cikin jarumawa talatin, suka tafi wurin Dawuda a kogon Adullam, gab da lokacin girbi. A lokacin kuwa Filistiyawa sun kafa sansani a kwarin Refayawa.

2 Sam 23

2 Sam 23:4-16