2 Sam 22:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya ba sarkinsa manya manyan nasarori,Ya nuna madawwamiyar ƙauna ga shi wanda ya zaɓa,Wato ga Dawuda da zuriyarsa har abada.”

2 Sam 22

2 Sam 22:45-51