2 Sam 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan sai Filistiyawa suka kai wa Isra'ilawa yaƙi. Dawuda kuwa ya gangara tare da jama'arsa, suka yi yaƙi da Filistiyawa. Dawuda kuwa ya gaji.

2 Sam 21

2 Sam 21:5-22