2 Sam 19:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Barzillai kuwa tsoho ne, yana da shekara tamanin. Ya taimaki sarki da abinci sa'ad da sarki yake a Mahanayim, gama shi attajiri ne.

2 Sam 19

2 Sam 19:28-35